Friday, October 7, 2016

El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna

El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna - welcome to the blog Gadget Warrior, on this occasion we will discuss the information titled El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna as you are looking for, we have collect a lot of data to make this article so that you are satisfied with the information we convey, well please continue reading:

This is about : El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna
And this article : El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna
Article Hausa,

You can also see our article on:


Bismillahi..

Gwamnatin jihar Kaduna a Nigeria ta haramta dukkan aikace-aikacen kungiyar 'yan uwa Musulmi ta 'yan Shi'a mabiya Sheikh Ibrahim El-Zakzaky.
Mai magana da yawun gwamna Nasiru El-Rufa'i, ya ce za a daure duk wanda aka samu yana aiki a matsayin dan kungiyar, tsawon shekaru bakwai a gidan yari.
Samuel Aruwan ya ce gwamnati ta dauki matakin ne, ta yin amfani da karfin da tsarin mulki ya bata, domin tabbatar da tsaro, da bin doka da oda, da zaman lafiya a jihar.
Kawo yanzu kungiyar, wacce ta sha yin fito-na-fito da hukumomi a baya, ba ta ce komai ba game da sanarwar.
Daruruwan mutane ne suka mutu lokacin da aka yi arangama a watan Disamba tsakanin 'yan kungiyar da sojojin Najeriya bayan sojin sun yi zargin cewa 'yan Shi'a sun yi yunkurin halaka shugabansu, Laftanar Janar Yusuf Buratai.
Sai dai 'yan kungiyar sun musanta zargin, suna masu cewa sojoji sun kashe dubban mabiyansu.
Hukumomi na tsare da Shugaban kungiyar Sheikh Ibraheem Zakzaky tun watan Disamba.
Za mu kawo muku karinh bayani nan gaba
Alhamdulillahi..


Articles El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna finished we discussed

A few of our information about the El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna, I hope that we submit article easy to understand

You've finished reading an article El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna and many articles about gadget in our blog this, please read it. and url link of this article is http://mallcopwarrior.blogspot.com/2016/10/el-rufa-ya-haramta-addinin-shi-jihar.html Hopefully discussion articles on could provide more knowledge about gadgets.

Tag : ,
Share on Facebook
Share on Twitter
Share on Google+
Tags :

Related : El-Rufa'i ya haramta addinin Shi'a a Jihar Kaduna

0 comments:

Post a Comment